How to Make Appetizing Potato salad
Potato salad.
You can cook Potato salad using 0 ingredients and 1 steps. Here is how you achieve it.
Ingredients of Potato salad
Potato salad step by step
- Zaa pere dankalin hausa a yankashi round se a dafa ya dahu sosai Amma kar ye luguf yadda ze chakude se a sauke a juye a abun da zaa hada se kawo yankakken cabbage da carrot ba da yawa ba se a zuba a ciki se a kawo dafaffen kwai da Dan dama se a zuba a ciki se a kawo mayonnaise a zuba daidai da cream salad yadda dai baze yawa ba se a juya a zuba a abinci a ci dashi.
0 Response to "How to Make Appetizing Potato salad"
Post a Comment